
A Najeriya shirin yaƙin neman zaben 2027 ya shiga wani sabon mataki
Sep 12, 2026 - 00:20:07
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin dandalin siyasa ya mai da hankali ne akan yadda harkokin siyasar Najeriya ke ƙara ɗaukar hankali, saboda shirin tunkarar zaɓen shekarar 2027 dake tunkarowa a ƙasar.