Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Rikici ya dabaibaye zaɓukan fidda gwani na jam'iyyar APC a Najeriya artwork
News & Politics

Rikici ya dabaibaye zaɓukan fidda gwani na jam'iyyar APC a Najeriya

Dandalin Siyasa by France Médias Monde

May 23, 202600:20:16News & Politics

A wannan mako, zabukan fidda gwani na jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya sun haifar da cece-kuce da rikice-rikice a sassa daban-daban na kasar, bayan da sama da ‘yan majalisa 70 suka rasa tikitin komawa. A wasu jihohi ana...