Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yau Najeriya ke bikin cika sheakru 66 da samun 'yancin kai artwork
News & Politics

Yau Najeriya ke bikin cika sheakru 66 da samun 'yancin kai

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Oct 1, 202600:03:11News & Politics

A wannan rana ta 1 ga watan Oktoba Najeriya na bikin cika shekaru 66 da samun ƴancin kai, bayan share tsawon shekaru ƙarƙashin mulkin mallakar Turawan Ingila. Abubawa da dama ne suka faru a Najeriya a cikin waɗannan shek...