Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Tattaunawa da Rabi'u Kwankwaso kan iƙirarin Atiku na dawo da tallafin man fetur artwork
News & Politics

Tattaunawa da Rabi'u Kwankwaso kan iƙirarin Atiku na dawo da tallafin man fetur

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Sep 28, 202600:03:27News & Politics

A kwanakin baya ne tsohon shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugabancin ƙasar a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar ADC mai adawa, Atiku Abubakar ya sha alwashin maido da tallafin mai idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasar,...