
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
News & Politics
Tattaunawa da Malam Nazifi Alaramma kan shata iyakar Najeriya da Kamaru
Shugaban hukumar kula da iyakokin Najeriya Adamu Adaji, ya ce ƙasar na dab da kammala aikin shata iyakarta da Kamaru, bayan kwashe kusan shekaru 24 da kotun duniya ta ICJ ta yanke hukuncin mallaka yankin Bakassi ga Kamar...