Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Dr Abdulhakeem Garba kan cika shekaru 3 da faro yaƙin Gaza artwork
News & Politics

Dr Abdulhakeem Garba kan cika shekaru 3 da faro yaƙin Gaza

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Oct 7, 202600:03:28News & Politics

Yau ake cika shekaru uku da harin da mayaƙan Hamas suka kai cikin Isra'ila, lokacin da ake gudanar da bukukuwan Yahudawa a ƙasar, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar Yahudawa sama da dubu ɗaya da ɗari biyu. Sai dai bayan w...