Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Ƙungiyoyi sun yunƙura don tabbatar da adalci ga matasan da suka mutu a jihar Neja artwork
News & Politics

Ƙungiyoyi sun yunƙura don tabbatar da adalci ga matasan da suka mutu a jihar Neja

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Sep 21, 202600:03:41News & Politics

A Najeriya, ƙungiyoyi masu zaman kansu sun yunƙuro domin tabbatar da cewa an gudanar da bincike tare da hukunta masu hannu wajen mutuwar matasa aƙalla 37 lokacin da suke tsare a hannun jami’an tsaro n Civil Defense a jih...