Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Muhd Makiga kan maƙudan kuɗin fansar da ƴan ta'adda ke samu a Najeriya artwork
News & Politics

Muhd Makiga kan maƙudan kuɗin fansar da ƴan ta'adda ke samu a Najeriya

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Aug 28, 202600:03:21News & Politics

A Najeriya masana da wasu ƴan ƙasar na ci gaba da ɗiga ayar tambaya kan rahoton cibiyar binciken tsaro ta SBM Intelligence, da ya nuna cewar ƴan ta’adda sun karɓi kuɗaɗen fansar da yawansu ya kai Dala miliyan 5.8, daidai...