Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Hon Sama’ila Mohammed kan saida hannun jarin matatar man Dangote artwork
News & Politics

Hon Sama’ila Mohammed kan saida hannun jarin matatar man Dangote

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Sep 9, 202600:03:33News & Politics

A ranar Litinin da ta gabata, matatar man fetur ta Ɗangote ta dasa ɗambar shirinta na shiga kasuwar hada-hadar hannayen jari, waɗanda shugaban rukunin kamfanonin na Ɗangote, Alhaji Aliko, ya ce ana iya mallakar aƙalla gu...