
Dr Kabiru Adamu kan ƙara yawan makaman da Najeriya ta sayo daga ƙetare
Sep 16, 2026 - 00:03:25
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta sanar da tsaurara matakan yaƙi da ta’addanci da ya addabi ƙasar ta hanyar shigar da ƴan sandan kwantar da tarzoma cikin aikin fatattakar ƴan ta’adda. Da yake jawabi yayin wani rangadi da y...