Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
MalamShekarau kan yadda jam'iyyar APC ke shirin yin ganganci makamancin na PDP artwork
News & Politics

MalamShekarau kan yadda jam'iyyar APC ke shirin yin ganganci makamancin na PDP

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Aug 25, 202600:03:37News & Politics

Masana siyasar Najeriya na gargadin Jam'iyyar APC da ta ɗauki darasi daga PDP wadda bayan ta kwashe shekaru 16 a karagar mulki ƴan ƙasar suka juya mata baya, a daidai lokacin da take cewa sai ta shekara 60 a karaga. Bash...