
Hamza Idris kan yadda ƴan Jarida a Najeriya da sassan Afrika ke fuskantar barazana
Sep 17, 2026 - 00:03:35
Radio and PodcastLive Radio & PodcastsFetching episode details...
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yayin da aka kada gangar siyasar Najeriya, ana zargin wasu ƴan siyasar da kalaman tinzira tashin hankali, abinda ke barazana ga zaman lafiyar jama'a. Bayan Sanatan jihar Osun da ya buƙaci a kashe magoya bayan jam'iyyar a...