
Hamza Idris kan yadda ƴan Jarida a Najeriya da sassan Afrika ke fuskantar barazana
Sep 17, 2026 - 00:03:35
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Ƙura ta lafa a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar bayan da wasu sojoji suka kai hari filin jirgin sama da fadar shugaban ƙasar, a wani bore da suka fara tun cikin daren Juma’a zuwa wayewar safiyar Asabar, lamarin da ya...