
Dr Kabiru Adamu kan ƙara yawan makaman da Najeriya ta sayo daga ƙetare
Sep 16, 2026 - 00:03:25
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yanzu haka Najeriya da Amurka na ci gaba da tattaunawa da kuma aiwatar da yarjejeniyar tsaron da suka amince da ita a tsakaninsu. Ko a makon jiya, mashawarcin shugaban ƙasar kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya jago...