Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Ambasada Suleiman Ɗahiru akan taron Majalisar Ɗinkin Duniya artwork
News & Politics

Ambasada Suleiman Ɗahiru akan taron Majalisar Ɗinkin Duniya

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Sep 24, 202600:03:39News & Politics

An shiga rana ta uku a ci gaba da gudanar da Babban Taron Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81, wanda ke matsayin dama ga illahirn shugabannin ƙasashe don gabatar da jawabai kan batutuwan da suka shafi duniya. To sa...