
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
News & Politics
Alhaji Shehu Ashaka kan yadda lamura ke tafiya bayan buga kugen siyasa
A Najeriya, yayin da jama’a ke ci gaba da kokawa dangane da rashin tsaro da kuma tsadar rayuwa, a nasu ɓangare kuwa ƴan siyasa waɗanda ke da alhakin tafiyar da lamurran jama’a da kuma samar da tsaro, sun duƙufa ne ta fan...