Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda sana'ar sassaƙar Turmi ke fuskantar koma baya sabida ci gaban zamani artwork
News & Politics

Yadda sana'ar sassaƙar Turmi ke fuskantar koma baya sabida ci gaban zamani

Al'adun Gargajiya by France Médias Monde

Nov 25, 202500:09:44News & Politics

Shirin "Al'adun mu na Gado" na wannan makon ya yi duba ne akan sana'ar nan ta sassaƙar Turmin, wadda ke a matsayin sana'ar al'adun gargajiya, ko da yake a yanzu samar da na'urori da ke amfanin da Turmin keyi ya mayar da...