Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda aka gudanar da bikin naɗin sarautar sarkin Komadugu a Maraɗi artwork
News & Politics

Yadda aka gudanar da bikin naɗin sarautar sarkin Komadugu a Maraɗi

Al'adun Gargajiya by France Médias Monde

Dec 2, 202500:09:55News & Politics

Shirin na yau ya yada zango jihar Diffa dake Jamhuriyar Nijar,yankin da aka gudanar da bikin nadin sabon sarkin Komadugu, wanda ya samu halartar baƙi daga ciki da wajen ƙasar. Diffa dai kamar dai yadda masana tarihi suka...