Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Hausawan Turai na fuskantar barazanar ɓacewar harshe da al'adunsu artwork
News & Politics

Hausawan Turai na fuskantar barazanar ɓacewar harshe da al'adunsu

Al'adun Gargajiya by France Médias Monde

Jan 13, 202600:10:02News & Politics

Shirin "Al'adunmu na gado" a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya leƙa ne Masarautar Hausawa da ke nahiyar Turai, inda a makon Masarautar ta karɓi baƙuncin Mai Martaba Sarkin Daura Dakta Umar Faruk Umar da ya yi tat...