
An kammala gasar tseren Keke ta ƙasa karo na 6 a Jamhuriyyar Nijar
Sep 28, 2026 - 00:09:48
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan gasar lashe kofin duniya da za a fara a wannan makon. Ita dai wannan gasa ta lashe kofin duniya da aka faro a shekarar 1930, Hukumar Kwallon Ƙafa ta Duniya FIFA ce...