Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
An fara yunƙurin rushe kwamitin ƙoli na hukumar NFF a Najeriya artwork
Sports & Recreation

An fara yunƙurin rushe kwamitin ƙoli na hukumar NFF a Najeriya

Wasanni by France Médias Monde

Aug 24, 202600:10:21Sports & Recreation

Shirin Duniyar Wasanni na yau ya mayar da hankali kan dambarwar da ta kunno kai a sashen wasanni na Najeriya bayan da hukumar wasannin ƙasar ta baiwa mambobin kwamitin ƙolin NFF wa’adin sa’o’i 24 tun a juma’ar da ta gaba...