Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Wasanni cover
Sports & Recreation

Wasanni

France Médias Monde

A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.

Episodes

20 of 46 episodes

Nasarar tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya akan Comoros

Shirin 'Duniya Wasanni' a wanan mako tare da Khamis Saleh zai dubu ne kan nasarar da tawagar Super Falcons ta samu kan Comoros, inda a makon...

00:09:51Oct 19, 2026

Messi ya yi bankwana da tawagar Argentina bayan doka wasanni 208

Shirin "Duniyar Wasanni" tare da Khamis Saleh a wannan mako, zai dubu ne kan bankwanan da Lionel Messi ya yi da tawagar Argentina. A farkon...

00:09:56Oct 12, 2026

Yadda ƴan wasa ke dawowa gida don buga wasannin sada zumunci a lokacin hutu

Shirin a wannan mako ya yi duba ne kan yadda ƴan wasan da ke taka leda ke dawowa gida don buga wasannin sada zumunci a lokacin da suke hutu....

00:09:55Oct 5, 2026

An kammala gasar tseren Keke ta ƙasa karo na 6 a Jamhuriyyar Nijar

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan yadda aka gudanar da gasar tseren keke a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar. Wannan...

00:09:48Sep 28, 2026

Duniyar Wasanni: Wace waina ake toyawa a gasar Frimiya Lig ta Ingila

Shirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda al’amura ke gudana a gasar Firimiya lig ta Ingila. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken...

00:10:01Sep 21, 2026

Ƙananan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa a matakin Unguwanni sun fara cinikayyar ƴan wasa

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan yadda ake cinikayyar ƴan wasa a matakin ƙananan ƙungiyoyin Unguwanni. A yanzu dai ƙa...

00:10:00Sep 7, 2026

Shugabanni hukumar NFF sun yi murabus bayan kiraye-kirayen ƴan Najeriya

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan murabus ɗin da shugaban hukumar kwallon ƙafa ta Najeriya NFF Alhaji Ibrahim Gusau da...

00:09:59Aug 31, 2026

An fara yunƙurin rushe kwamitin ƙoli na hukumar NFF a Najeriya

Shirin Duniyar Wasanni na yau ya mayar da hankali kan dambarwar da ta kunno kai a sashen wasanni na Najeriya bayan da hukumar wasannin ƙasar...

00:10:21Aug 24, 2026

Manyan kalubalen da tawagogin ƙwallon ƙafar Najeriya ke fuskanta a harakar wasanni

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Shamsiyya Haruna ya yi duba ne kan irin koma bayan da ake gani na faruwa a tsakanin tawagogin...

00:10:03Aug 17, 2026

Yadda ba a samun sabbin ƙasashen da ke lashe Gasar Kofin Duniya

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokacin ya yi duba ne kan yadda ba a samun sabbin ƙasashen da ke lashe gasar kofin duniya. Latsa alamar saut...

00:10:01Jul 27, 2026

Spain ta lashe kofin duniya karo na biyu a tarihi

Shirin Duniyar wasanni a wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi duba ne a gameda nasarar da tawagar Spain ta yi kan takwararta ta Argentina...

00:10:00Jul 20, 2026

Sharhin yadda wasannin kwata final na gasar cin kofin duniya suka gudana

Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali kan wasannin gab da na kusa da ƙarshe na gasar cin kofin duniy...

00:09:56Jul 13, 2026

Tawagogin ƙasashen Afirka 7da aka yi waje dasu bayan sun tsallaka zagayen ƴan 32

Bayan nasarar da tawagogin ƙasashen Afrika 9 suka yi na kaiwa zagayen ƴan 32 a gasar lashe kofin duniya, wani lamari da ya sanya nahiyar ta...

00:10:00Jul 6, 2026

Irin rawar da ƙasashen Afirka suka taka a gasar Kofin Duniya ta 2026

Shirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda irin rawar da ƙasashen Afrika suka taka a wasannin rukuni a gasar lashe kofin duniya. A ƙarsh...

00:10:00Jun 29, 2026

Muhimman abubuwan da suka faru a Gasar lashe Kofin Duniya kawo yanzu

Shirin a wannan mako zai yi duba ne kan wasu muhimman abubuwan da suka faru a gasar lashe kofin duniya ciki har da karawar da Cote d’Ivoire...

00:10:00Jun 22, 2026

Dalilan da ya sa ƴan Afirka suka juyawa tawagar Afirka ta Kudu baya

Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Khamis Saleh ya yi duba kan irin wainar da ake toyawa a gasar nema cin kofin duniya da ƙasashe...

00:09:59Jun 15, 2026

Shiri na musamman kan shirye-shiryen fara gasar lashe kofin duniya

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan gasar lashe kofin duniya da za a fara a wannan makon. Ita dai wannan gasa ta lashe k...

00:10:00Jun 8, 2026

PSG ta lashe Gasar zakarun ta Turai a karo na biyu

Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako tare da Khamis Saleh ya yi duba kan yadda aka gudanar da wasan ƙarshe na gasar zakarun Turai tsakanin ƙ...

00:10:00Jun 1, 2026

Sharhi kan nasarar lashe gasar Premier League da Arsenal ta yi a bana

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci ya yi duba ne kan nasarar lashe gasar Firimiyar Ingila da Arsenal ta yi a kakar wasan bana, bayan kwa...

00:10:00May 25, 2026

Yadda aka lashe mafi akasarin gasannin lik-lik na nahiyar Turai

Shirin Duniyar Wassani a wannan lokacin yayi duba ne kan yadda aka lashe mafi akasarin gasannin lik-lik na nahiyar Turai, in banda gasar Fir...

00:09:53May 18, 2026