Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Duniyar Wasanni: Wace waina ake toyawa a gasar Frimiya Lig ta Ingila artwork
Sports & Recreation

Duniyar Wasanni: Wace waina ake toyawa a gasar Frimiya Lig ta Ingila

Wasanni by France Médias Monde

Sep 21, 202600:10:01Sports & Recreation

Shirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda al’amura ke gudana a gasar Firimiya lig ta Ingila. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh