Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
PSG ta lashe Gasar zakarun ta Turai a karo na biyu artwork
Sports & Recreation

PSG ta lashe Gasar zakarun ta Turai a karo na biyu

Wasanni by France Médias Monde

Jun 1, 202600:10:00Sports & Recreation

Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako tare da Khamis Saleh ya yi duba kan yadda aka gudanar da wasan ƙarshe na gasar zakarun Turai tsakanin ƙungiyar PSG da kuma Arsenal, inda PSG ɗin ta samu nasarar lashe gasar a bugun da...