
Shugabanni hukumar NFF sun yi murabus bayan kiraye-kirayen ƴan Najeriya
Aug 31, 2026 - 00:09:59
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda irin rawar da ƙasashen Afrika suka taka a wasannin rukuni a gasar lashe kofin duniya. A ƙarshen mako ne dai aka kammala wasanni rukuni, abinda ke nuna cewar an buga wasanni...