
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Sep 18, 2026 - 00:10:59
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A Najeriya, Gwamna mai ci kuma ɗan takarar jam’iyar Accord Ademola Deleke ya lashe zaɓen jihar Osun da aka gudanar a ranar Asabar da ƙuri’u sama da dubu 511, yayin da ɗan takarar jam’iya APC mai mulkin ƙasar Bola Oyebami...