
Ra'ayoyin masu sauraro kan ganawar shugabannin Nijar da Benin
Jun 3, 2026 - 00:09:12
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Morocco da Senegal sun yi nasarar kaiwa wasan ƙarshe na gasar cin kofin Afrika ko kuma AFCON, nasarar da suka samu bayan ita mai masaukin baƙi ta doke Najeriya yayinda Senegal kuma ta doke Masar dukkaninsu a daren jiya L...
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda wasan kusa da na ƙarshe ya gudana a AFCON is an episode from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde. Morocco da Senegal sun yi nasarar kaiwa wasan ƙarshe na gasar cin kofin Afrika ko kuma...
This episode belongs to Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Jan 15, 2026, 00:09:57 long, audio available.
Morocco da Senegal sun yi nasarar kaiwa wasan ƙarshe na gasar cin kofin Afrika ko kuma AFCON, nasarar da suka samu bayan ita mai masaukin baƙi ta doke Najeriya yayinda Senegal kuma ta doke Masar dukkaninsu a daren jiya Laraba, yayinda ake shirin haɗuwa don doka wasan ƙarshe na gasar tsakanin manyan ƙasashen 2 a ranar Lahadi. Anya kuwa ƙasashen na Masar da Najeriya sun taka rawar da ta dace gabanin fitar da su daga gasar? Wacce ƙasa kuke ganin za ta kai tsakanin labari wajen lashe kofin a wannan karon? Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku akai. Latsa alamar sauti don sauraren shirin....
You can listen to Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda wasan kusa da na ƙarshe ya gudana a AFCON online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda wasan kusa da na ƙarshe ya gudana a AFCON is an episode from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde.
This episode is 00:09:57 long.
This episode was published on Jan 15, 2026.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda wasan kusa da na ƙarshe ya gudana a AFCON on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda wasan kusa da na ƙarshe ya gudana a AFCON is from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde.
Published Jan 15, 2026 and 00:09:57 long