
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Jun 26, 2026 - 00:10:49
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yau juma'a sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga fannin siyasa, tattalin arziƙi, tsaro, da dai sauransu. Latsa alamar sauti don sauraren...
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta is an episode from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde. Yau juma'a sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a...
This episode belongs to Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published May 8, 2026, 00:10:00 long, audio available.