
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Jun 26, 2026 - 00:10:49
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Gwamnatin Nijar ta fitar da wani daftari da ke ƙara adadin jihohi zuwa 19 ta hanyar ƙirƙiro sabbin 11 a maimakon 8 da ake da su a kasar yau kusan shekaru 30 kenan. Gwamnatin ta ce za ta ƙirƙiri sabbin jihohi da kuma gund...
Ra'ayoyin masu sauraro kan ƙara yawan jihohi a Nijar is an episode from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde. Gwamnatin Nijar ta fitar da wani daftari da ke ƙara adadin jihohi zuwa 19 ta hanyar ƙirƙiro sabbin 11 a maima...
This episode belongs to Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published May 14, 2026, 00:10:24 long, audio available.