
Ra'ayoyin masu sauraro kan ganawar shugabannin Nijar da Benin
Jun 3, 2026 - 00:09:12
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A Najeriya wata ƙungiyar ta'addanci da ba’a kai ga tantace wa ba, ta buƙaci a’ummar Utono ta ƙaramar hukumar Ngaski a jihar Kebbi da ta biya su zunzurutun ƙudi har Naira miliyan 100, kafin su bai wa malamai damar gudanar...
Ra'ayoyin masu sauraro kan harajin yin wa'azi da ƴan bindiga suka sanya a Kebbi is an episode from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde. A Najeriya wata ƙungiyar ta'addanci da ba’a kai ga tantace wa ba, ta buƙaci a’umma...
This episode belongs to Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Feb 23, 2026, 00:10:00 long, audio available.
A Najeriya wata ƙungiyar ta'addanci da ba’a kai ga tantace wa ba, ta buƙaci a’ummar Utono ta ƙaramar hukumar Ngaski a jihar Kebbi da ta biya su zunzurutun ƙudi har Naira miliyan 100, kafin su bai wa malamai damar gudanar da Tafsiri ko wa’azi a wannan watan Azumi na Ramadana. Ƴan ta'addar sun bayyana bukatar ne a wata rubutacciyar wasika da suka aika garin na Utono. Wannan dai shine karon farko da wata ƙungiya da bukaci malamai biyan wani kudi domin gabatar da wa’azi, ko da ya ke al’umma a wasu yankunan sun saba biyan kudi don neman yancin walwa, ko ayyukan noma ko ma girɓi. Yaya kuke kallon wannan sabon bukata na ƴan ta‘adda? Latsa alamar sauti don sauraren shirin...
You can listen to Ra'ayoyin masu sauraro kan harajin yin wa'azi da ƴan bindiga suka sanya a Kebbi online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Ra'ayoyin masu sauraro kan harajin yin wa'azi da ƴan bindiga suka sanya a Kebbi is an episode from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde.
This episode is 00:10:00 long.
This episode was published on Feb 23, 2026.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Ra'ayoyin masu sauraro kan harajin yin wa'azi da ƴan bindiga suka sanya a Kebbi on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Ra'ayoyin masu sauraro kan harajin yin wa'azi da ƴan bindiga suka sanya a Kebbi is from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde.
Published Feb 23, 2026 and 00:10:00 long