
Yadda ƴan kasuwa a Najeriya suka jingine harakokinsu saboda tsadar sufuri
May 13, 2026 - 00:10:30
Radio and PodcastLive Radio & PodcastsFetching episode details...
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda a shekarun baya bayan nan, hada hadar kuɗi ke neman yin ƙaura daga bankuna zuwa manhajojin wayar salula da ake kira da Mobile Money a Turan...
Al'ummar Nijar sun rungumi tsarin hada hadar kuɗi ta manhajar waya is an episode from Kasuwanci by France Médias Monde. Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda a shekarun baya bayan nan, hada hadar k...
This episode belongs to Kasuwanci.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Dec 10, 2025, 00:10:04 long, audio available.
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda a shekarun baya bayan nan, hada hadar kuɗi ke neman yin ƙaura daga bankuna zuwa manhajojin wayar salula da ake kira da Mobile Money a Turance, da ake amfani da tsarin wajen aikewa da kuɗi ko karɓarsu a ciki da wajen ƙasar ta Nijar. Samun damar aika kuɗaɗe ta hanyar amfani da manhajojin wayar hannu ba tare da yankar kuɗin haraji masu dama ba, dai tuni ya kawo sauyi dangane da hada-hadar kuɗi a Jamhuriyar ta Nijar, lamarin da ya zo a daidai lokacin da aka takaita fitar da kuɗaɗe daga Bankuna bayan juyin Mulki, tsarin da ya sa mutane da dama masu asusun ajiya a bankuna rungumar mahajojin na zamani a matsayin sabbin wuraren adana kuɗaɗen nasu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman.........
You can listen to Al'ummar Nijar sun rungumi tsarin hada hadar kuɗi ta manhajar waya online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Al'ummar Nijar sun rungumi tsarin hada hadar kuɗi ta manhajar waya is an episode from Kasuwanci by France Médias Monde.
This episode is 00:10:04 long.
This episode was published on Dec 10, 2025.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Kasuwanci when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Al'ummar Nijar sun rungumi tsarin hada hadar kuɗi ta manhajar waya on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Al'ummar Nijar sun rungumi tsarin hada hadar kuɗi ta manhajar waya is from Kasuwanci by France Médias Monde.
Published Dec 10, 2025 and 00:10:04 long