
Dalilin da ya sanya aka fara haramta sana'ar jari bola a wasu sassan Najeriya
Sep 30, 2026 - 00:10:02
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin na wannan makon ya mayar da hankali ne kan irin fargabar da 'yan kasuwar arewacin Najeriya da ke fatauncin kayayyaki zuwa wasu sassan jihohi ke ciki, sakamakon ayyukan bata gari da ke tare hanya wanda a wasu lokut...