
Dalilin da ya sanya aka fara haramta sana'ar jari bola a wasu sassan Najeriya
Sep 30, 2026 - 00:10:02
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda a Najeriya, 'Yan kasuwa da dama suka fara jingine harkokinsu saboda yadda tsadar sufuri ke cinye ribar da suke samu, wasu lo...