
Karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar su a Najeriya
Nov 16, 2024 - 00:20:00
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai, hauwa Kabir ta leka taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC da ya gudana a Zaria, jihar Kaduna. Shirin ya gana da shehunan malaman da suka halarci tar...