
Korafe-korafen makallata fina-finan Hausa
Jul 13, 2024 - 00:20:00
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A cikin shirin na wannan mako a bangaren mu na Kannywood zamu duba yadda karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar fina-finan. Za ku ji mu tafe da dambarwar da ta kunno kai tsakanin fitaccen ma...