Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Dandalin Fasahar Fina-finai cover
News & Politics

Dandalin Fasahar Fina-finai

France Médias Monde

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai...

Episodes

20 of 24 episodes

Karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar su a Najeriya

A cikin shirin na wannan mako a bangaren mu na Kannywood zamu duba yadda karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya daraja...

00:20:00Nov 16, 2024

Korafe-korafen makallata fina-finan Hausa

A cikin shirin na wannan mako, zamu sake yin waiwaye kan korafe-korafen makallata fina-finan Hausa, kan yadda mashirya fina-finai suka fi ma...

00:20:00Jul 13, 2024

Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' ya yi nazari ne a kan al'amarin nan da ake kira 'kan-ta-waye'. Shirin ya yi bayani a kan menene 'kan-ta...

00:20:01Feb 6, 2022

Rayuwar mata masu shirya fina-finai a Nollywood a Najeriya

A cikin wannan shirin na dandalin fasahar Fina-finai,Hawa Kabir ta samun tattaunawa da masu ruwa da tsaki a Duniyar fina-finai dangane da ma...

00:20:00Jan 30, 2022

Halin da masana'antar Fim ta shiga a makon da ya kare

Kamar yadda aka saba kowane mako shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai tare da Hauwa Kabeer ya tattauna akan wasu daga cikin muhimman al'amura...

00:20:00Jan 9, 2022

Abinda ya wakana cikin kungiyar MOPAN a baya bayan nan

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon tare da Hauwa Kabeer, ya leka kungiyar MOPAN ne domin jin wainar da ake toyawa.

00:20:00Dec 19, 2021

An kamala zaben wakilan kungiyar yan Fim a jihar Kaduna

A cikin shirin duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a harakar fim yan lokuta bayan kamala zaben wakilan MO...

00:19:56Dec 12, 2021

Fitaccen makawaki ya sha alwashin daukar nauyin tallafawa mata da sana'o'i

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon tare da Hauwa Kabeer ya tattauna da wani fitaccen mawakin Hausa da ya sha alwashin dauk...

00:19:42Dec 5, 2021

An fara daukar shirin 'Gidan Badamasi' zango na 4

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai ya leka inda ake daukar shirin barkwancin nan mai dogon zango, wato 'Gidan Badamasi', inda ya gana da ja...

00:20:00Nov 21, 2021

Rayuwar Alhaji Umaru Danjuma Katsina da aka fi sani da Kasagi

Kasagi wanda ya rubuta fitaccen littafin da aka yi wa suna ‘Kulba na Barna’ ya rasu ne sakamakon gajeruwar rashin rashin lafiya. Danjuma Kat...

00:20:00Nov 7, 2021

Masu ruwa da tsaki kan rubutun adabi da fina-finai na alhinin rasa Kasagi

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna na masu ruwa da tsaki kan rubutun adabin Hausa da kuma fi...

00:20:00Oct 31, 2021

Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa 2/2

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai tare da Hauwa Kabir ya cigaba da tattaunawa ne kan taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na k...

00:20:00Oct 24, 2021

Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai, hauwa Kabir ta leka taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC da ya guda...

00:20:00Oct 3, 2021

Rayuwar yan wasan fina-finai a Tarrayar Najeriya

A cikin shirin dandalin Fina-finai,Hawa Kabir ta jiyo ta bakin masu shirya fim a Nollywood,wanda suka kuma yi mata bayyana dangane da rayuwa...

00:20:00Sep 26, 2021

Gudunmawar Ahmad Aliyu Tage ga masana'antar Kannywood

Shirin dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan rashin da masana'antar Kannywood tayi na wasu manyan jaruman ta, musamman...

00:20:00Sep 19, 2021

Ta'aziyyar mawakin siyasa Isyaku Forest

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako tare da Hauwa Kabir ya kawo mana ta'aziyyar mawakin siyasan nan, Isyaku Forest, wanda ya...

00:20:00Sep 12, 2021

Dalilan da suka haifar da koma baya ga kasuwar fina-finan Hausa

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan dalilan da suka janyo faduwar kasuwa fina-finan H...

00:20:00Sep 5, 2021

Mutane na yi wa fim kallon hadarin kaji don ba su ke yi ba - Isa Bello Ja

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa kabir ta kawo abubuwa da dama a bangaren fina-finai, inda ta duba yadda yanzu masana'anta...

00:20:41Aug 29, 2021

Tattaunawa da Yaya Dankwambo na shirin gidan Badamasi

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon tare da Hauwa Kabeer ya tattauna da Muhammadu Nura Yakubu da a yanzu aka fi sani da sunan...

00:20:00Aug 22, 2021

Tattaunawa da Tijjani Asase (Damisa) kan masana'antar Kannywood

Shirin Dandalin Fasahar Fina Finai ya tattauna da Tijjani Asase da aka fi sani da Damisa kan lamurran da suka shafi masana'antar Kannywood.

00:20:00Aug 15, 2021