
Karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar su a Najeriya
Nov 16, 2024 - 00:20:00
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A cikin shirin na wannan mako, zamu sake yin waiwaye kan korafe-korafen makallata fina-finan Hausa, kan yadda mashirya fina-finai suka fi mayar da hankali kan soyayya, tare da fatali da sauran fannonin rayuwa. Za mu tsal...