Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Ta'aziyyar mawakin siyasa Isyaku Forest artwork
News & Politics

Ta'aziyyar mawakin siyasa Isyaku Forest

Dandalin Fasahar Fina-finai by France Médias Monde

Sep 12, 202100:20:00News & Politics

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako tare da Hauwa Kabir ya kawo mana ta'aziyyar mawakin siyasan nan, Isyaku Forest, wanda ya rasu kwanan nan. Hauwa Kabir ta tattauna da makusanta da aminansa, ciki har da...