Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Mutane na yi wa fim kallon hadarin kaji don ba su ke yi ba - Isa Bello Ja artwork
News & Politics

Mutane na yi wa fim kallon hadarin kaji don ba su ke yi ba - Isa Bello Ja

Dandalin Fasahar Fina-finai by France Médias Monde

Aug 29, 202100:20:41News & Politics

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa kabir ta kawo abubuwa da dama a bangaren fina-finai, inda ta duba yadda yanzu masana'antar Kannywood ke gogayya da takwararta tav kudancin Najeriya. Ta kuma tattauna da...