Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Gudunmawar Ahmad Aliyu Tage ga masana'antar Kannywood artwork
News & Politics

Gudunmawar Ahmad Aliyu Tage ga masana'antar Kannywood

Dandalin Fasahar Fina-finai by France Médias Monde

Sep 19, 202100:20:00News & Politics

Shirin dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan rashin da masana'antar Kannywood tayi na wasu manyan jaruman ta, musamman Ahmad Aliyu Tage da ya rasu a makon da ya gabata.