Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 artwork
News & Politics

Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4

Lafiya Jari ce by France Médias Monde

Dec 1, 202500:10:12News & Politics

A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan wasu alƙaluma da ke nuna cewa cikin shekaru 4 da suka gabata Kamaru ta yi nasarar rage yawan matan da ke mutuwa a lokacin haihuwa ko kuma goyon ciki. Alƙaluman hukumar kul...

About This Episode

Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 is an episode from Lafiya Jari ce by France Médias Monde. A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan wasu alƙaluma da ke nuna cewa cikin shekaru 4 da suka gabata K...

Podcast

This episode belongs to Lafiya Jari ce.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Dec 1, 2025, 00:10:12 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 about?

A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan wasu alƙaluma da ke nuna cewa cikin shekaru 4 da suka gabata Kamaru ta yi nasarar rage yawan matan da ke mutuwa a lokacin haihuwa ko kuma goyon ciki. Alƙaluman hukumar kula da lafiyar yara da na DHS mai tattara alƙaluman jama’a sun nuna da cewa da kusan rabi ne aka samu raguwar mace-macen matan, inda daga mace-macen mata dubu 2 cikin dubu 100 a 2018 adadin a yanzu ya dawo mace-macen mata 406 cikin dubu 100 duk shekara wanda ke nufin gagarumar nasara, kodayake ministan lafiya na ƙasar Manaouda Malachie ya ce sun yi amfani da wasu tsare-tsare gabanin samun wannan nasara.

Where can I listen to Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4?

You can listen to Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 from?

Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 is an episode from Lafiya Jari ce by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:10:12 long.

When was this episode published?

This episode was published on Dec 1, 2025.

Can I save Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Lafiya Jari ce?

Yes. This page shows related episodes from Lafiya Jari ce when more episodes are available from the podcast feed.

Quick Answers About This Episode

Where can I listen to Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4?

You can listen to Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 on this page when the episode audio is available from the podcast feed.

Which podcast is this episode from?

Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4 is from Lafiya Jari ce by France Médias Monde.

What are the episode details?

Published Dec 1, 2025 and 00:10:12 long