
Illar da ke tattare da shan magani ba tare da shawara ko umarnin likitoci ba
Sep 7, 2026 - 00:10:14
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A wannan makon, shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan tsananin zafin da ake fuskanta a wasu jihohi na yankin Arewacin Najeriya, wanda masana suka yi ittifaƙin ya kai matakin da ka iya haddasa wasu cutuka ko ku...