
Yawaitar ɓarkewar cutar Diptheria a sassan jihohin Najeriya
Oct 5, 2026 - 00:10:21
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako ya yi dubi ne kan yawaitar cututtuka a irin wannan lokaci na damuna, daidai lokacin da bayanai ke nuni da cewa farashin magunguna ya yi tashin gauron zabbi. Latsa alamar sauti don sau...