Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yawaitar ɓarkewar cutar Diptheria a sassan jihohin Najeriya artwork
News & Politics

Yawaitar ɓarkewar cutar Diptheria a sassan jihohin Najeriya

Lafiya Jari ce by France Médias Monde

Oct 5, 202600:10:21News & Politics

A wannan makon shirin ya yi duba kan cutar Diptheria, ko kuma mashaƙo, cutar da a baya-bayan nan ake yawan ganin ɓarkewar annobarta a wasu sassa na jihohin Najeriya wadda kuma ke kisan ɗimbin mutane baya ga kwantar da da...