
Illar da ke tattare da shan magani ba tare da shawara ko umarnin likitoci ba
Sep 7, 2026 - 00:10:14
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba ne kan cutar ɗan sanƙarau ko kuma meningitis, cutar da a yanzu haka wasu ƙasashe ke cikin haɗarin fuskantar ɓullarta musamman a yammacin Afrika,...