Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi artwork
News & Politics

Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi

Lafiya Jari ce by France Médias Monde

Dec 22, 202500:09:59News & Politics

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan karon ya mayar da hankali kan yadda ɗabi’ar ta’ammali da wasu nau’ikan tsumin gargajiya da sunan samun kuzari ko kuma ƙarfin jiki ke ci gaba da ta'azzara tsakanin...

About This Episode

Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi is an episode from Lafiya Jari ce by France Médias Monde. Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan karon ya mayar da hankali kan yadda ɗabi’ar ta’amma...

Podcast

This episode belongs to Lafiya Jari ce.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Dec 22, 2025, 00:09:59 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi about?

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan karon ya mayar da hankali kan yadda ɗabi’ar ta’ammali da wasu nau’ikan tsumin gargajiya da sunan samun kuzari ko kuma ƙarfin jiki ke ci gaba da ta'azzara tsakanin jama'a, wanda masana suka yi ittifaƙin na da matuƙar illa ga lafiyar jama’a. Tsumi na baya-bayan nan da ke samun karɓuwa tsakanin jama’a musamman masu ayyukan ƙarfi shi ne ‘’Wankin ciki’’ ko kuma Gyaran Gida ko kuma Aji Garau kamar yadda wasu ke kiranshi, tsumin da ke ɗauke da magungunan gargajiya, kuma ya ke ci gaba da samun karɓuwa tsakanin dukkanin rukunin mutane kama daga matasa da kuma magidanta. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Where can I listen to Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi?

You can listen to Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi from?

Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi is an episode from Lafiya Jari ce by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:09:59 long.

When was this episode published?

This episode was published on Dec 22, 2025.

Can I save Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Lafiya Jari ce?

Yes. This page shows related episodes from Lafiya Jari ce when more episodes are available from the podcast feed.

Quick Answers About This Episode

Where can I listen to Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi?

You can listen to Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi on this page when the episode audio is available from the podcast feed.

Which podcast is this episode from?

Illar ta'ammali da magungunan ƙara kuzari ko rage gajiya da jama'a ke yi is from Lafiya Jari ce by France Médias Monde.

What are the episode details?

Published Dec 22, 2025 and 00:09:59 long