
Yadda ake gudanar da yaƙi da cutar polio tsakanin Nijar da maƙwaftanta
May 11, 2026 - 00:09:37
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali game da yadda wasu mata a Jamhuriyyar Nijar ke ƙin amincewa da haihuwa a asibiti duk kuwa da haɗarin da ke tattare da haihuwa a gida. Wa...
Bincike ya gano cewa kashi 38 na matan Damagaram ne kaɗai ke haihuwa a asibiti is an episode from Lafiya Jari ce by France Médias Monde. Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali game da yadda wasu...
This episode belongs to Lafiya Jari ce.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Dec 8, 2025, 00:10:06 long, audio available.
Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali game da yadda wasu mata a Jamhuriyyar Nijar ke ƙin amincewa da haihuwa a asibiti duk kuwa da haɗarin da ke tattare da haihuwa a gida. Wasu alƙaluman baya-bayan nan da mahukuntan jihar Damagaram suka tattara, ya nuna cewa ƙasa da kashi 40 na mata ne ke haihuwa a asibiti duk kuwa da yadda mahukunta suka mayar da haihuwar kyauta a asibitocin jihar waɗanda aka samar da su a gab da jama'a. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
You can listen to Bincike ya gano cewa kashi 38 na matan Damagaram ne kaɗai ke haihuwa a asibiti online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Bincike ya gano cewa kashi 38 na matan Damagaram ne kaɗai ke haihuwa a asibiti is an episode from Lafiya Jari ce by France Médias Monde.
This episode is 00:10:06 long.
This episode was published on Dec 8, 2025.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Lafiya Jari ce when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Bincike ya gano cewa kashi 38 na matan Damagaram ne kaɗai ke haihuwa a asibiti on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Bincike ya gano cewa kashi 38 na matan Damagaram ne kaɗai ke haihuwa a asibiti is from Lafiya Jari ce by France Médias Monde.
Published Dec 8, 2025 and 00:10:06 long