Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco artwork
Sports & Recreation

Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco

Wasanni by France Médias Monde

Dec 22, 202500:09:59Sports & Recreation

Shirin "Duniyar Wasanni" tare da Khamis Saleh a wannan lokaci zay yi duba ne kan yadda aka faro gasar lashe kofin nahiyar Afrika da ƙasar Morocco ke karɓar baƙunci. A daren jiya lahadi ne dai aka buɗe gasar lashe ƙofin n...

About This Episode

Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco is an episode from Wasanni by France Médias Monde. Shirin "Duniyar Wasanni" tare da Khamis Saleh a wannan lokaci zay yi duba ne kan yadda aka faro gasar lashe kofin nahiyar A...

Podcast

This episode belongs to Wasanni.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Dec 22, 2025, 00:09:59 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco about?

Shirin "Duniyar Wasanni" tare da Khamis Saleh a wannan lokaci zay yi duba ne kan yadda aka faro gasar lashe kofin nahiyar Afrika da ƙasar Morocco ke karɓar baƙunci. A daren jiya lahadi ne dai aka buɗe gasar lashe ƙofin nahigar Afrika ta AFCON karo na 35 da ƙasar Morocco ke karɓar baƙunci. An dai buga wasanni tsakanin Morocco da Comoros, inda Moroccon ta samu nasasara da ci 2 da nema, wani abu da ke nuna cewa ta faro gasar da ƙafar dama, bayan da Yariya Moulay Hassan bin Mohammed ya buɗe ta tare da rakiyar shugaban hukumar kwallon ƙafa ta duniya FIFA Gianni Infantio da kuma shugaban hukumar kwallon ƙafar Afrika CAF Patrice Motsepe. Ɗan wasan gaba na tawagar Morocco Brahim Diaz da ke bugawa Real Madrid ne ya fara jefa kwallo a raga a minti na 55, kafin Ayoub El Kaabi na ƙungiyar Olympiacos da ya shigo daga baya ya ƙara a minti na 74. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Where can I listen to Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco?

You can listen to Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco from?

Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco is an episode from Wasanni by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:09:59 long.

When was this episode published?

This episode was published on Dec 22, 2025.

Can I save Yadda aka yi bikin buɗe gasar cin kofin Afrika ta AFCON a Morocco for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Wasanni?

Yes. This page shows related episodes from Wasanni when more episodes are available from the podcast feed.