Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957 artwork
Sports & Recreation

Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957

Wasanni by France Médias Monde

Dec 15, 202500:09:57Sports & Recreation

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci tare da Khamis Saleh ya yi duba ne kan tarihin gasar lashe kofin Afrika AFCON da hukumar CAF ke shiryawa. An faro buga gasar lashe kofin nahiyar Afirka, wacce ke zaman gasar kwallon...

About This Episode

Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957 is an episode from Wasanni by France Médias Monde. Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci tare da Khamis Saleh ya yi duba ne kan tarihin gasar lashe kofin Afrika AFCON da huk...

Podcast

This episode belongs to Wasanni.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Dec 15, 2025, 00:09:57 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957 about?

Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci tare da Khamis Saleh ya yi duba ne kan tarihin gasar lashe kofin Afrika AFCON da hukumar CAF ke shiryawa. An faro buga gasar lashe kofin nahiyar Afirka, wacce ke zaman gasar kwallon ƙafa mafi girma da daraja a nahiyar a shekarar 1957, da hukumar kula da kwallon ƙafar Afrika CAF ce ta jagoranci. An fara gudanar da gasar ne a watan Fabrairun shekarar 1957 a birnin Khartoum na ƙasar Sudan da ƙasashe 3, kafin a shekarar 2019 aka faɗaɗata zuwa tawogogun ƙasashe 24, kuma Masar ce ta fara lasheta bayan lallasa Sudan da ta karbi baƙunci a wasan karshe, inda ta lashe kofin da aka sanya masa sunan Abdel Aziz Abdallah Salem, ɗan ƙasar Masar da ya fara shugabantar hukumar CAF. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Where can I listen to Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957?

You can listen to Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957 online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957 from?

Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957 is an episode from Wasanni by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:09:57 long.

When was this episode published?

This episode was published on Dec 15, 2025.

Can I save Taƙaitaccen tarihi kan yadda aka faro gasar AFCON a shekarar 1957 for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Wasanni?

Yes. This page shows related episodes from Wasanni when more episodes are available from the podcast feed.