
Yadda aka gudanar da gasar Super 4 ta a Najeriya
May 11, 2026 - 00:09:59
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin awannan mako zai duba batun hukuncin ɗauke ƙungiyoyin Kano Pillars da Katsina United daga buga wasannin sun a gida a gasar NPFL ta Najeriya, da hukumar da ke shirya gasar ta yi. Kamar yadda masu bibiyar gasar Firi...
Matsalar da hukuncin ɗauke wasan Kano Pillars da Katsina Utd a gida ya ja musu is an episode from Wasanni by France Médias Monde. Shirin awannan mako zai duba batun hukuncin ɗauke ƙungiyoyin Kano Pillars da Katsina United daga buga wasannin...
This episode belongs to Wasanni.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Dec 1, 2025, 00:10:03 long, audio available.
Shirin awannan mako zai duba batun hukuncin ɗauke ƙungiyoyin Kano Pillars da Katsina United daga buga wasannin sun a gida a gasar NPFL ta Najeriya, da hukumar da ke shirya gasar ta yi. Kamar yadda masu bibiyar gasar Firimiyar Najeriya suka sani ne a baya bayannan, Hukumar Shirya Gasar NPFL ta Najeriya ta ɗauki hukuncin dakatar da manyan ƙungiyoyin arewacin Najeriya biyu wato Kano Pillars da Katsina United daga buga wasannin su na gida, inda aka maida Pillars buga wasan ta a Jihar Katsina, yayin da ita kuma Katsina United aka mayar da ita buga wasannin ta a jihar Pilato.
You can listen to Matsalar da hukuncin ɗauke wasan Kano Pillars da Katsina Utd a gida ya ja musu online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Matsalar da hukuncin ɗauke wasan Kano Pillars da Katsina Utd a gida ya ja musu is an episode from Wasanni by France Médias Monde.
This episode is 00:10:03 long.
This episode was published on Dec 1, 2025.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Wasanni when more episodes are available from the podcast feed.